Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 6 - النور - Page - Juz 18
﴿وَٱلَّذِينَ يَرۡمُونَ أَزۡوَٰجَهُمۡ وَلَمۡ يَكُن لَّهُمۡ شُهَدَآءُ إِلَّآ أَنفُسُهُمۡ فَشَهَٰدَةُ أَحَدِهِمۡ أَرۡبَعُ شَهَٰدَٰتِۭ بِٱللَّهِ إِنَّهُۥ لَمِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴾
[النور: 6]
﴿والذين يرمون أزواجهم ولم يكن لهم شهداء إلا أنفسهم فشهادة أحدهم أربع﴾ [النور: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda ke jifar matan* aurensu kuma waɗansu shaidu ba su kasance a gare su ba, face dai kansu, to, shaidar ɗayansu, shaida huɗu ce da Allah, 'Lalle shi, haƙiƙa, yana daga magasganta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda ke jifar matan aurensu kuma waɗansu shaidu ba su kasance a gare su ba, face dai kansu, to, shaidar ɗayansu, shaida huɗu ce da Allah, 'Lalle shi, haƙiƙa, yana daga magasganta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda ke jĩfar mãtan aurensu kuma waɗansu shaidu ba su kasance a gare su ba, fãce dai kansu, to, shaidar ɗayansu, shaida huɗu ce da Allah, 'Lalle shĩ, haƙĩƙa, yanã daga magasganta |