Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 63 - النور - Page - Juz 18
﴿لَّا تَجۡعَلُواْ دُعَآءَ ٱلرَّسُولِ بَيۡنَكُمۡ كَدُعَآءِ بَعۡضِكُم بَعۡضٗاۚ قَدۡ يَعۡلَمُ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ يَتَسَلَّلُونَ مِنكُمۡ لِوَاذٗاۚ فَلۡيَحۡذَرِ ٱلَّذِينَ يُخَالِفُونَ عَنۡ أَمۡرِهِۦٓ أَن تُصِيبَهُمۡ فِتۡنَةٌ أَوۡ يُصِيبَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٌ ﴾
[النور: 63]
﴿لا تجعلوا دعاء الرسول بينكم كدعاء بعضكم بعضا قد يعلم الله الذين﴾ [النور: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku sanya kiran Manzo* a tsakaninku kamar kiran sashenku ga sashe. Lalle ne Allah Yana sanin waɗanda ke sancewa daga cikinku da saɗaɗe. To, waɗanda suke saɓawa daga umurnin Sa, su yi saunar wata fitina ta same su, ko kuwa wata azaba mai raɗaɗi ta same su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku sanya kiran Manzo a tsakaninku kamar kiran sashenku ga sashe. Lalle ne Allah Yana sanin waɗanda ke sancewa daga cikinku da saɗaɗe. To, waɗanda suke saɓawa daga umurninSa, su yi saunar wata fitina ta same su, ko kuwa wata azaba mai raɗaɗi ta same su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku sanya kiran Manzo a tsakãninku kamar kiran sãshenku ga sãshe. Lalle ne Allah Yanã sanin waɗanda ke sancẽwa daga cikinku da saɗãɗe. To, waɗanda suke sãɓãwa daga umurninSa, su yi saunar wata fitina ta sãme su, kõ kuwa wata azãba mai raɗãɗi ta sãme su |