Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 64 - النور - Page - Juz 18
﴿أَلَآ إِنَّ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ قَدۡ يَعۡلَمُ مَآ أَنتُمۡ عَلَيۡهِ وَيَوۡمَ يُرۡجَعُونَ إِلَيۡهِ فَيُنَبِّئُهُم بِمَا عَمِلُواْۗ وَٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمُۢ ﴾
[النور: 64]
﴿ألا إن لله ما في السموات والأرض قد يعلم ما أنتم عليه﴾ [النور: 64]
Abubakar Mahmood Jummi To! Lalle Allah ne Yake da mulkin abin da ke a cikin sammai da ƙasa, haƙiƙa, Yana sanin abin da kuke a kansa kuma a ranar da ake mayar da su zuwa gare shi, sai Yana ba su labari game da abin da suka aikata. Kuma Allah, ga dukkan kome, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Lalle Allah ne Yake da mulkin abin da ke a cikin sammai da ƙasa, haƙiƙa, Yana sanin abin da kuke a kansa kuma a ranar da ake mayar da su zuwa gare shi, sai Yana ba su labari game da abin da suka aikata. Kuma Allah, ga dukkan kome, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Lalle Allah ne Yake da mulkin abin da ke a cikin sammai da ƙasa, haƙĩƙa, Yanã sanin abin da kuke a kansa kuma a rãnar da ake mayar da su zuwa gare shi, sai Yanã bã su lãbãri game da abin da suka aikata. Kuma Allah, ga dukkan kõme, Masani ne |