Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 8 - النور - Page - Juz 18
﴿وَيَدۡرَؤُاْ عَنۡهَا ٱلۡعَذَابَ أَن تَشۡهَدَ أَرۡبَعَ شَهَٰدَٰتِۭ بِٱللَّهِ إِنَّهُۥ لَمِنَ ٱلۡكَٰذِبِينَ ﴾
[النور: 8]
﴿ويدرأ عنها العذاب أن تشهد أربع شهادات بالله إنه لمن الكاذبين﴾ [النور: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yana tunkuɗe mata azaba ta yi shaida, shaida huɗu da Allah, 'Lalle shi haƙiƙa, yana daga maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yana tunkuɗe mata azaba ta yi shaida, shaida huɗu da Allah, 'Lalle shi haƙiƙa, yana daga maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yanã tunkuɗe mata azãba ta yi shaida, shaida huɗu da Allah, 'Lalle shĩ haƙĩƙa, yanã daga maƙaryata |