Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 18 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿قَالُواْ سُبۡحَٰنَكَ مَا كَانَ يَنۢبَغِي لَنَآ أَن نَّتَّخِذَ مِن دُونِكَ مِنۡ أَوۡلِيَآءَ وَلَٰكِن مَّتَّعۡتَهُمۡ وَءَابَآءَهُمۡ حَتَّىٰ نَسُواْ ٱلذِّكۡرَ وَكَانُواْ قَوۡمَۢا بُورٗا ﴾
[الفُرقَان: 18]
﴿قالوا سبحانك ما كان ينبغي لنا أن نتخذ من دونك من أولياء﴾ [الفُرقَان: 18]
Abubakar Mahmood Jummi suka ce: "Tsarki ya tabbata a gare Ka, ba ya kasancewa agare mu, mu riƙi waɗansu majiɓinta, baicin Kai, kuma amma Ka jiyar da su daɗi su da ubanninsu har suka manta da Tunatarwa, kuma sun kasance mutane ne halakakku |
Abubakar Mahmoud Gumi suka ce: "Tsarki ya tabbata a gare Ka, ba ya kasancewa agare mu, mu riƙi waɗansu majiɓinta, baicin Kai, kuma amma Ka jiyar da su daɗi su da ubanninsu har suka manta da Tunatarwa, kuma sun kasance mutane ne halakakku |
Abubakar Mahmoud Gumi suka ce: "Tsarki ya tabbata a gare Ka, bã ya kasancẽwa agare mu, mu riƙi waɗansu majiɓinta, baicin Kai, kuma amma Kã jiyar da su dãɗi sũ da ubanninsu har suka manta da Tunãtarwa, kuma sun kasance mutãne ne halakakku |