Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 19 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿فَقَدۡ كَذَّبُوكُم بِمَا تَقُولُونَ فَمَا تَسۡتَطِيعُونَ صَرۡفٗا وَلَا نَصۡرٗاۚ وَمَن يَظۡلِم مِّنكُمۡ نُذِقۡهُ عَذَابٗا كَبِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 19]
﴿فقد كذبوكم بما تقولون فما تستطيعون صرفا ولا نصرا ومن يظلم منكم﴾ [الفُرقَان: 19]
Abubakar Mahmood Jummi To, lalle ne, sun ƙaryata game da abin da kuke cewa, saboda haka ba ku iya karkatarwa ga (maganarsu), kuma ba ku iya taimako (ga hana azaba), kuma wanda ya yi zalunci a cikinku za Mu ɗanɗana masa azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle ne, sun ƙaryata game da abin da kuke cewa, saboda haka ba ku iya karkatarwa ga (maganarsu), kuma ba ku iya taimako (ga hana azaba), kuma wanda ya yi zalunci a cikinku za Mu ɗanɗana masa azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle ne, sun ƙaryata game da abin da kuke cẽwa, sabõda haka bã ku iya karkatarwa ga (maganarsu), kuma ba ku iya taimako (ga hana azãba), kuma wanda ya yi zãlunci a cikinku zã Mu ɗanɗana masa azãba mai girma |