Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 25 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَيَوۡمَ تَشَقَّقُ ٱلسَّمَآءُ بِٱلۡغَمَٰمِ وَنُزِّلَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ تَنزِيلًا ﴾
[الفُرقَان: 25]
﴿ويوم تشقق السماء بالغمام ونـزل الملائكة تنـزيلا﴾ [الفُرقَان: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a ranar da sama take tsattsagewa tare da gizagizai, kuma a saukar da mala'iku, saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a ranar da sama take tsattsagewa tare da gizagizai, kuma a saukar da mala'iku, saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a rãnar da sama take tsattsãgewa tãre da gizãgizai, kuma a saukar da malã'iku, saukarwa |