Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 26 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿ٱلۡمُلۡكُ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡحَقُّ لِلرَّحۡمَٰنِۚ وَكَانَ يَوۡمًا عَلَى ٱلۡكَٰفِرِينَ عَسِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 26]
﴿الملك يومئذ الحق للرحمن وكان يوما على الكافرين عسيرا﴾ [الفُرقَان: 26]
| Abubakar Mahmood Jummi Mulki a ranar nan, na gaskiya, yana ga Mai rahama, kuma ya zama yini, a kan kafirai, mai tsanani |
| Abubakar Mahmoud Gumi Mulki a ranar nan, na gaskiya, yana ga Mai rahama, kuma ya zama yini, a kan kafirai, mai tsanani |
| Abubakar Mahmoud Gumi Mulki a rãnar nan, na gaskiya, yanã ga Mai rahama, kuma ya zama yini, a kan kãfirai, mai tsanani |