Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 40 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَلَقَدۡ أَتَوۡاْ عَلَى ٱلۡقَرۡيَةِ ٱلَّتِيٓ أُمۡطِرَتۡ مَطَرَ ٱلسَّوۡءِۚ أَفَلَمۡ يَكُونُواْ يَرَوۡنَهَاۚ بَلۡ كَانُواْ لَا يَرۡجُونَ نُشُورٗا ﴾
[الفُرقَان: 40]
﴿ولقد أتوا على القرية التي أمطرت مطر السوء أفلم يكونوا يرونها بل﴾ [الفُرقَان: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, (¡uraishi) sun je a kan alƙaryar nan wadda aka yi wa ruwa, ruwan azaba. Shin, ba su kasance sun gan ta ba? A'a, sun kasance ba su ƙaunar tayarwa (a ¡iyama) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, (¡uraishi) sun je a kan alƙaryar nan wadda aka yi wa ruwa, ruwan azaba. Shin, ba su kasance sun gan ta ba? A'a, sun kasance ba su ƙaunar tayarwa (a ¡iyama) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, (¡uraishi) sun jẽ a kan alƙaryar nan wadda aka yi wa ruwa, ruwan azãba. Shin, ba su kasance sun gan ta ba? Ã'a, sun kasance bã su ƙaunar tãyarwa (a ¡iyãma) |