Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 39 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَكُلّٗا ضَرَبۡنَا لَهُ ٱلۡأَمۡثَٰلَۖ وَكُلّٗا تَبَّرۡنَا تَتۡبِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 39]
﴿وكلا ضربنا له الأمثال وكلا تبرنا تتبيرا﴾ [الفُرقَان: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kowannensu Mun buga masa misalai, kuma kowanne Mun halakar da (shi), halakarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kowannensu Mun buga masa misalai, kuma kowanne Mun halakar da (shi), halakarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kõwannensu Mun buga masa misãlai, kuma kõwanne Mun halakar da (shi), halakarwa |