Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 72 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَٱلَّذِينَ لَا يَشۡهَدُونَ ٱلزُّورَ وَإِذَا مَرُّواْ بِٱللَّغۡوِ مَرُّواْ كِرَامٗا ﴾
[الفُرقَان: 72]
﴿والذين لا يشهدون الزور وإذا مروا باللغو مروا كراما﴾ [الفُرقَان: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke ba su yin shaidar zur, kuma idan sun shuɗe ga yasassar magana sai su shuɗe suna masu mutumci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke ba su yin shaidar zur, kuma idan sun shuɗe ga yasassar magana sai su shuɗe suna masu mutumci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke bã su yin shaidar zur, kuma idan sun shũɗe ga yasassar magana sai su shũɗe suna mãsu mutumci |