Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 109 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَمَآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ مِنۡ أَجۡرٍۖ إِنۡ أَجۡرِيَ إِلَّا عَلَىٰ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الشعراء: 109]
﴿وما أسألكم عليه من أجر إن أجري إلا على رب العالمين﴾ [الشعراء: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ni tambayar ku wata ijara a kansa. Ijarata ba ta zama ba face daga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ni tambayar ku wata ijara a kansa. Ijarata ba ta zama ba face daga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrãtã ba ta zama ba fãce daga Ubangijin halittu |