Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 128 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿أَتَبۡنُونَ بِكُلِّ رِيعٍ ءَايَةٗ تَعۡبَثُونَ ﴾
[الشعراء: 128]
﴿أتبنون بكل ريع آية تعبثون﴾ [الشعراء: 128]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuna yin ginin sitadiyo* a kowane tsauni ne, kuna yin wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuna yin ginin sitadiyo a kowane tsauni ne, kuna yin wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kunã yin ginin sitadiyo a kõwane tsauni ne, kunã yin wãsa |