Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 13 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَيَضِيقُ صَدۡرِي وَلَا يَنطَلِقُ لِسَانِي فَأَرۡسِلۡ إِلَىٰ هَٰرُونَ ﴾
[الشعراء: 13]
﴿ويضيق صدري ولا ينطلق لساني فأرسل إلى هارون﴾ [الشعراء: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ƙirjina ya yi ƙunci* kuma harshena ba zai saku ba saboda haka ka aika zuwa ga Haruna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙirjina ya yi ƙunci kuma harshena ba zai saku ba saboda haka ka aika zuwa ga Haruna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙirjĩna ya yi ƙunci kuma harshẽna bã zai saku ba sabõda haka ka aika zuwa ga Harũna |