Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 14 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَلَهُمۡ عَلَيَّ ذَنۢبٞ فَأَخَافُ أَن يَقۡتُلُونِ ﴾
[الشعراء: 14]
﴿ولهم علي ذنب فأخاف أن يقتلون﴾ [الشعراء: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna da wani laifi a kaina, saboda haka ina tsoron kada su kashe ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna da wani laifi a kaina, saboda haka ina tsoron kada su kashe ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã da wani laifi a kaina, sabõda haka inã tsõron kada su kashe ni |