Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 130 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَإِذَا بَطَشۡتُم بَطَشۡتُمۡ جَبَّارِينَ ﴾
[الشعراء: 130]
﴿وإذا بطشتم بطشتم جبارين﴾ [الشعراء: 130]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun yi damƙa, sai ku yi damƙar kuna masu tanƙwasawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun yi damƙa, sai ku yi damƙar kuna masu tanƙwasawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun yi damƙa, sai ku yi damƙar kunã mãsu tanƙwasãwa |