Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 155 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالَ هَٰذِهِۦ نَاقَةٞ لَّهَا شِرۡبٞ وَلَكُمۡ شِرۡبُ يَوۡمٖ مَّعۡلُومٖ ﴾ 
[الشعراء: 155]
﴿قال هذه ناقة لها شرب ولكم شرب يوم معلوم﴾ [الشعراء: 155]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Wannan rakuma ce tana da shan* yini, kuma kuna da shan yini sasanne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wannan rakuma ce tana da shan yini, kuma kuna da shan yini sasanne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wannan rãkuma ce tanã da shan yini, kuma kunã da shan yini sasanne |