Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 166 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَتَذَرُونَ مَا خَلَقَ لَكُمۡ رَبُّكُم مِّنۡ أَزۡوَٰجِكُمۚ بَلۡ أَنتُمۡ قَوۡمٌ عَادُونَ ﴾
[الشعراء: 166]
﴿وتذرون ما خلق لكم ربكم من أزواجكم بل أنتم قوم عادون﴾ [الشعراء: 166]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kuna barin abin da Ubangijinku Ya halitta muku daga matanku? A'a, ku mutane ne masu ƙetarewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kuna barin abin da Ubangijinku Ya halitta muku daga matanku? A'a, ku mutane ne masu ƙetarewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kunã barin abin da Ubangijinku Ya halitta muku daga mãtanku? Ã'a, ku mutãne ne mãsu ƙẽtarẽwa |