Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 4 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِن نَّشَأۡ نُنَزِّلۡ عَلَيۡهِم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ ءَايَةٗ فَظَلَّتۡ أَعۡنَٰقُهُمۡ لَهَا خَٰضِعِينَ ﴾
[الشعراء: 4]
﴿إن نشأ ننـزل عليهم من السماء آية فظلت أعناقهم لها خاضعين﴾ [الشعراء: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Idan Mun so za Mu saukar, a kansu, da wata aya daga sama, sai wuyoyinsu su yini saboda ita suna masu ƙasƙantar da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Mun so za Mu saukar, a kansu, da wata aya daga sama, sai wuyoyinsu su yini saboda ita suna masu ƙasƙantar da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Mun so zã Mu saukar, a kansu, da wata ãyã daga sama, sai wuyõyinsu su yini sabõda ita sunã mãsu ƙasƙantar da kai |