Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 3 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿لَعَلَّكَ بَٰخِعٞ نَّفۡسَكَ أَلَّا يَكُونُواْ مُؤۡمِنِينَ ﴾
[الشعراء: 3]
﴿لعلك باخع نفسك ألا يكونوا مؤمنين﴾ [الشعراء: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Tsammaninka kai mai zaka halakar da ranka ne, don ba su zamanto muminai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsammaninka kai mai halakar da ranka ne, domin ba su kasance muminai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsammãninka kai mai halakar da ranka ne, dõmin ba su kasance mũminai ba |