Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 52 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿۞ وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ مُوسَىٰٓ أَنۡ أَسۡرِ بِعِبَادِيٓ إِنَّكُم مُّتَّبَعُونَ ﴾
[الشعراء: 52]
﴿وأوحينا إلى موسى أن أسر بعبادي إنكم متبعون﴾ [الشعراء: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka aika zuwa ga Musa cewa ka yi tafiyar dare da bayiNa, lalle ne ku waɗanda ake biya* ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka aika zuwa ga Musa cewa ka yi tafiyar dare da bayiNa, lalle ne ku waɗanda ake biya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka aika zuwa ga Mũsã cẽwa ka yi tafiyar dare da bãyiNa, lalle ne kũ waɗanda ake biyã ne |