Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 63 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَأَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ مُوسَىٰٓ أَنِ ٱضۡرِب بِّعَصَاكَ ٱلۡبَحۡرَۖ فَٱنفَلَقَ فَكَانَ كُلُّ فِرۡقٖ كَٱلطَّوۡدِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[الشعراء: 63]
﴿فأوحينا إلى موسى أن اضرب بعصاك البحر فانفلق فكان كل فرق كالطود﴾ [الشعراء: 63]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka yi wahayi zuwa ga Musa cewa "Ka doki teku da sandarka." Sai teku ta tsage,* kowane tsagi ya kasance kamar falalen dutse mai girma |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka yi wahayi zuwa ga Musa cewa "Ka doki teku da sandarka." Sai teku ta tsage, kowane tsagi ya kasance kamar falalen dutse mai girma |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa "Ka dõki tẽku da sandarka." Sai tẽku ta tsãge, kõwane tsãgi ya kasance kamar falalen dũtse mai girma |