Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 18 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿حَتَّىٰٓ إِذَآ أَتَوۡاْ عَلَىٰ وَادِ ٱلنَّمۡلِ قَالَتۡ نَمۡلَةٞ يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّمۡلُ ٱدۡخُلُواْ مَسَٰكِنَكُمۡ لَا يَحۡطِمَنَّكُمۡ سُلَيۡمَٰنُ وَجُنُودُهُۥ وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[النَّمل: 18]
﴿حتى إذا أتوا على وادي النمل قالت نملة ياأيها النمل ادخلوا مساكنكم﴾ [النَّمل: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Har a lokacin da suka je a kan rafin tururuwa wata tururuwa ta ce, "Ya ku jama'ar tururuwa! Ku shiga gidajenku, kada Sulaiman da rundunoninsa su kakkarya ku, alhali kuwa su, ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lokacin da suka je a kan rafin tururuwa wata tururuwa ta ce, "Ya ku jama'ar tururuwa! Ku shiga gidajenku, kada Sulaiman da rundunoninsa su kakkarya ku, alhali kuwa su, ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lõkacin da suka je a kan rãfin turũruwa wata turũruwa ta ce, "Yã kũ jama'ar turũruwa! Ku shiga gidãjenku, kada Sulaimãn da rundunõninsa su kakkarya ku, alhãli kuwa sũ, ba su sani ba |