Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 17 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَحُشِرَ لِسُلَيۡمَٰنَ جُنُودُهُۥ مِنَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِ وَٱلطَّيۡرِ فَهُمۡ يُوزَعُونَ ﴾
[النَّمل: 17]
﴿وحشر لسليمان جنوده من الجن والإنس والطير فهم يوزعون﴾ [النَّمل: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka tattara, domin Sulaiman, rundunoninsa, daga aljannu da mutane da tsuntsaye, to, su ana kange su (ga tafiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka tattara, domin Sulaiman, rundunoninsa, daga aljannu da mutane da tsuntsaye, to, su ana kange su (ga tafiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka tattara, dõmin Sulaimãn, rundunõninsa, daga aljannu da mutãne da tsuntsãye, to, sũ anã kange su (ga tafiya) |