Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 22 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿فَمَكَثَ غَيۡرَ بَعِيدٖ فَقَالَ أَحَطتُ بِمَا لَمۡ تُحِطۡ بِهِۦ وَجِئۡتُكَ مِن سَبَإِۭ بِنَبَإٖ يَقِينٍ ﴾
[النَّمل: 22]
﴿فمكث غير بعيد فقال أحطت بما لم تحط به وجئتك من سبإ﴾ [النَّمل: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya zauna ba nesa ba, sa'an nan ya ce: "Na san abin da ba ka sani ba, kuma na zo maka daga Saba da wani labari tabbatacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya zauna ba nesa ba, sa'an nan ya ce: "Na san abin da ba ka sani ba, kuma na zo maka daga Saba da wani labari tabbatacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya zauna bã nẽsa ba, sa'an nan ya ce: "Nã san abin da ba ka sani ba, kuma na zo maka daga Saba da wani lãbari tabbatacce |