Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 28 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿ٱذۡهَب بِّكِتَٰبِي هَٰذَا فَأَلۡقِهۡ إِلَيۡهِمۡ ثُمَّ تَوَلَّ عَنۡهُمۡ فَٱنظُرۡ مَاذَا يَرۡجِعُونَ ﴾
[النَّمل: 28]
﴿اذهب بكتابي هذا فألقه إليهم ثم تول عنهم فانظر ماذا يرجعون﴾ [النَّمل: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ka tafi da takardata wannan, sa'an nan ka jefa ta zuwa gare su, sa'an nan kuma ka juya daga barinsu, sa'an nan ka ga mene ne suke mayarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tafi da takardata wannan, sa'an nan ka jefa ta zuwa gare su, sa'an nan kuma ka juya daga barinsu, sa'an nan ka ga mene ne suke mayarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tafi da takardata wannan, sa'an nan ka jẽfa ta zuwa gare su, sa'an nan kuma ka jũya daga barinsu, sa'an nan ka ga mẽne ne suke mayarwa |