Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 29 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَتۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡمَلَؤُاْ إِنِّيٓ أُلۡقِيَ إِلَيَّ كِتَٰبٞ كَرِيمٌ ﴾
[النَّمل: 29]
﴿قالت ياأيها الملأ إني ألقي إلي كتاب كريم﴾ [النَّمل: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ta ce: "Ya ku mashawarta! Lalle ne, an jefo, zuwa gareni, wata takarda mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Ya ku mashawarta! Lalle ne, an jefo, zuwa gareni, wata takarda mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Yã kũ mashawarta! Lalle ne, an jẽfo, zuwa gareni, wata takarda mai girma |