×

To a lõkacin da ta jẽ aka ce "Shin, kamar wannan gadon 27:42 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Naml ⮕ (27:42) ayat 42 in Hausa

27:42 Surah An-Naml ayat 42 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 42 - النَّمل - Page - Juz 19

﴿فَلَمَّا جَآءَتۡ قِيلَ أَهَٰكَذَا عَرۡشُكِۖ قَالَتۡ كَأَنَّهُۥ هُوَۚ وَأُوتِينَا ٱلۡعِلۡمَ مِن قَبۡلِهَا وَكُنَّا مُسۡلِمِينَ ﴾
[النَّمل: 42]

To a lõkacin da ta jẽ aka ce "Shin, kamar wannan gadon sarautarki yake?" Ta ce: "Kamar dai shĩne. Kuma an bã mu ilmi daga gabãninta kuma mun kasance mãsu sallamãwar (al'amari ga Allah)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلما جاءت قيل أهكذا عرشك قالت كأنه هو وأوتينا العلم من قبلها, باللغة الهوسا

﴿فلما جاءت قيل أهكذا عرشك قالت كأنه هو وأوتينا العلم من قبلها﴾ [النَّمل: 42]

Abubakar Mahmood Jummi
To a lokacin da ta je aka ce "Shin, kamar wannan gadon sarautarki yake?" Ta ce: "Kamar dai shine. Kuma an ba mu ilmi daga gabaninta kuma mun kasance masu sallamawar (al'amari ga Allah)
Abubakar Mahmoud Gumi
To a lokacin da ta je aka ce "Shin, kamar wannan gadon sarautarki yake?" Ta ce: "Kamar dai shine. Kuma an ba mu ilmi daga gabaninta kuma mun kasance masu sallamawar (al'amari ga Allah)
Abubakar Mahmoud Gumi
To a lõkacin da ta jẽ aka ce "Shin, kamar wannan gadon sarautarki yake?" Ta ce: "Kamar dai shĩne. Kuma an bã mu ilmi daga gabãninta kuma mun kasance mãsu sallamãwar (al'amari ga Allah)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek