Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 41 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَ نَكِّرُواْ لَهَا عَرۡشَهَا نَنظُرۡ أَتَهۡتَدِيٓ أَمۡ تَكُونُ مِنَ ٱلَّذِينَ لَا يَهۡتَدُونَ ﴾
[النَّمل: 41]
﴿قال نكروا لها عرشها ننظر أتهتدي أم تكون من الذين لا يهتدون﴾ [النَّمل: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ku canza kamar gadonta gare ta, mu gani, shin za ta shiryu, ko kuwa tana kasancewa daga waɗanda ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku canza kamar gadonta gare ta, mu gani, shin za ta shiryu, ko kuwa tana kasancewa daga waɗanda ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku canza kamar gadonta gare ta, mu gani, shin zã ta shiryu, kõ kuwa tanã kasancẽwa daga waɗanda bã su shiryuwa |