Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 48 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَكَانَ فِي ٱلۡمَدِينَةِ تِسۡعَةُ رَهۡطٖ يُفۡسِدُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَا يُصۡلِحُونَ ﴾
[النَّمل: 48]
﴿وكان في المدينة تسعة رهط يفسدون في الأرض ولا يصلحون﴾ [النَّمل: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗansu jama'a tara* sun kasance a cikin birnin, suna yin ɓarna, kuma ba su kyautatawa. Suka ce: "Ku yi rantsuwa da Allah, lalle za mu kwanan masa,** shi da mutanensa sa'an nan mu ce wa waliyyinsa. 'Ba mu halarci halakar mutanensa ba kuma mu, haƙi ƙa, masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu jama'a tara sun kasance a cikin birnin, suna yin ɓarna, kuma ba su kyautatawa. Suka ce: "Ku yi rantsuwa da Allah, lalle za mu kwanan masa, shi da mutanensa sa'an nan mu ce wa waliyyinsa. 'Ba mu halarci halakar mutanensa ba kuma mu, haƙi ƙa, masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu jama'a tara sun kasance a cikin birnin, sunã yin ɓarna, kuma bã su kyautatãwa. Suka ce: "Ku yi rantsuwa da Allah, lalle zã mu kwãnan masa, shi da mutãnensa sa'an nan mu ce wa waliyyinsa. 'Ba mu halarci halakar mutãnensa ba kuma mũ, haƙĩ ƙa, mãsu gaskiya ne |