Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 49 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالُواْ تَقَاسَمُواْ بِٱللَّهِ لَنُبَيِّتَنَّهُۥ وَأَهۡلَهُۥ ثُمَّ لَنَقُولَنَّ لِوَلِيِّهِۦ مَا شَهِدۡنَا مَهۡلِكَ أَهۡلِهِۦ وَإِنَّا لَصَٰدِقُونَ ﴾
[النَّمل: 49]
﴿قالوا تقاسموا بالله لنبيتنه وأهله ثم لنقولن لوليه ما شهدنا مهلك أهله﴾ [النَّمل: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ƙulla makirci, kuma Muka ƙulla sakamakon makirci, alhali su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ƙulla makirci, kuma Muka ƙulla sakamakon makirci, alhali su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ƙulla mãkirci, kuma Muka ƙulla sakamakon mãkirci, alhãli sũ ba su sani ba |