Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 51 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿فَٱنظُرۡ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ مَكۡرِهِمۡ أَنَّا دَمَّرۡنَٰهُمۡ وَقَوۡمَهُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[النَّمل: 51]
﴿فانظر كيف كان عاقبة مكرهم أنا دمرناهم وقومهم أجمعين﴾ [النَّمل: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan, gidajensu ne, wofintattu saboda zaluncin da suka yi, lalle ne a wancan akwai aya ga mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan, gidajensu ne, wofintattu saboda zaluncin da suka yi, lalle ne a wancan akwai aya ga mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan, gidãjensu ne, wõfintattu sabõda zãluncin da suka yi, lalle ne a wancan akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke sani |