Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 50 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَمَكَرُواْ مَكۡرٗا وَمَكَرۡنَا مَكۡرٗا وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[النَّمل: 50]
﴿ومكروا مكرا ومكرنا مكرا وهم لا يشعرون﴾ [النَّمل: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ka duba yadda aƙibar makircinsu ta kasance lalle Mu Mun darkake su da mutanensu, gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka duba yadda aƙibar makircinsu ta kasance lalle Mu Mun darkake su da mutanensu, gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka dũba yadda ãƙibar mãkircinsu ta kasance lalle Mũ Mun darkãke su da mutãnensu, gabã ɗaya |