Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 78 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿إِنَّ رَبَّكَ يَقۡضِي بَيۡنَهُم بِحُكۡمِهِۦۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[النَّمل: 78]
﴿إن ربك يقضي بينهم بحكمه وهو العزيز العليم﴾ [النَّمل: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Ubangijinka Yana yin hukunci a tsakaninsu da hukuncinsa, kuma Shi ne Mabuwayi, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Ubangijinka Yana yin hukunci a tsakaninsu da hukuncinsa, kuma Shi ne Mabuwayi, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Ubangijinka Yanã yin hukunci a tsakãninsu da hukuncinsa, kuma Shi ne Mabuwãyi, Masani |