Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 80 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿إِنَّكَ لَا تُسۡمِعُ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَلَا تُسۡمِعُ ٱلصُّمَّ ٱلدُّعَآءَ إِذَا وَلَّوۡاْ مُدۡبِرِينَ ﴾
[النَّمل: 80]
﴿إنك لا تسمع الموتى ولا تسمع الصم الدعاء إذا ولوا مدبرين﴾ [النَّمل: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne kai, ba ka jiyar da matattu, kuma ba ka sa kurame su ji kiranka, idan sun juya suna masu bayar da baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kai, ba ka jiyar da matattu, kuma ba ka sa kurame su ji kiranka, idan sun juya suna masu bayar da baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kai, bã ka jiyar da matattu, kuma bã ka sa kurãme su ji kiranka, idan sun jũya sunã mãsu bãyar da bãya |