Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 81 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَمَآ أَنتَ بِهَٰدِي ٱلۡعُمۡيِ عَن ضَلَٰلَتِهِمۡۖ إِن تُسۡمِعُ إِلَّا مَن يُؤۡمِنُ بِـَٔايَٰتِنَا فَهُم مُّسۡلِمُونَ ﴾
[النَّمل: 81]
﴿وما أنت بهادي العمي عن ضلالتهم إن تسمع إلا من يؤمن بآياتنا﴾ [النَّمل: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kai ba ka zama mai shiryar da ɗimammu daga ɓata ba. Ba ka jiyarwa face wanda yake yin imani da ayoyin Mu. To, su ne masu sallamawa (al'amari zuwa ga Allah) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kai ba ka zama mai shiryar da ɗimammu daga ɓata ba. Ba ka jiyarwa face wanda yake yin imani da ayoyinMu. To, su ne masu sallamawa (al'amari zuwa ga Allah) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kai ba ka zama mai shiryar da ɗimammu daga ɓata ba. Bã ka jiyarwa fãce wanda yake yin ĩmãni da ãyõyinMu. To, sũ ne mãsu sallamãwa (al'amari zuwa ga Allah) |