Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 82 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿۞ وَإِذَا وَقَعَ ٱلۡقَوۡلُ عَلَيۡهِمۡ أَخۡرَجۡنَا لَهُمۡ دَآبَّةٗ مِّنَ ٱلۡأَرۡضِ تُكَلِّمُهُمۡ أَنَّ ٱلنَّاسَ كَانُواْ بِـَٔايَٰتِنَا لَا يُوقِنُونَ ﴾
[النَّمل: 82]
﴿وإذا وقع القول عليهم أخرجنا لهم دابة من الأرض تكلمهم أن الناس﴾ [النَّمل: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan magana ta auku a kansu, Muna fitar musu da wata dabba* daga ƙasa, tana yi musu magana, cewa "Lalle mutane sun kasance game da ayoyin Mu, ba su yin imanin yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan magana ta auku a kansu, Muna fitar musu da wata dabba daga ƙasa, tana yi musu magana, cewa "Lalle mutane sun kasance game da ayoyinMu, ba su yin imanin yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan magana ta auku a kansu, Munã fitar musu da wata dabba daga ƙasa, tanã yi musu magana, cẽwa "Lalle mutãne sun kasance game da ayoyinMu, ba su yin ĩmãnin yaƙĩni |