Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 83 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَيَوۡمَ نَحۡشُرُ مِن كُلِّ أُمَّةٖ فَوۡجٗا مِّمَّن يُكَذِّبُ بِـَٔايَٰتِنَا فَهُمۡ يُوزَعُونَ ﴾
[النَّمل: 83]
﴿ويوم نحشر من كل أمة فوجا ممن يكذب بآياتنا فهم يوزعون﴾ [النَّمل: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a ranar da Muke tarawa daga kowace al'umma, wata ƙungiya daga waɗanda suke ƙaryata ayoyin Mu, sai ga su ana kangesu. (ga kora) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a ranar da Muke tarawa daga kowace al'umma, wata ƙungiya daga waɗanda suke ƙaryata ayoyinMu, sai ga su ana kangesu. (ga kora) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a rãnar da Muke tãrãwa daga kõwace al'umma, wata ƙungiya daga waɗanda suke ƙaryata ãyõyinMu, sai ga su anã kangesu. (ga kõra) |