Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 89 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿مَن جَآءَ بِٱلۡحَسَنَةِ فَلَهُۥ خَيۡرٞ مِّنۡهَا وَهُم مِّن فَزَعٖ يَوۡمَئِذٍ ءَامِنُونَ ﴾
[النَّمل: 89]
﴿من جاء بالحسنة فله خير منها وهم من فزع يومئذ آمنون﴾ [النَّمل: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yana da mafi alheri daga gare shi. Kuma su daga wata firgita,* a yinin nan, amintattu ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yana da mafi alheri daga gare shi. Kuma su daga wata firgita, a yinin nan, amintattu ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yanã da mafi alhẽri daga gare shi. Kuma sũ daga wata firgita, a yinin nan, amintattu ne |