Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 90 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَمَن جَآءَ بِٱلسَّيِّئَةِ فَكُبَّتۡ وُجُوهُهُمۡ فِي ٱلنَّارِ هَلۡ تُجۡزَوۡنَ إِلَّا مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[النَّمل: 90]
﴿ومن جاء بالسيئة فكبت وجوههم في النار هل تجزون إلا ما كنتم﴾ [النَّمل: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya zo da mugun aiki, to, an kife fuskokinsu a cikin wuta. Ko za a saka muku face da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya zo da mugun aiki, to, an kife fuskokinsu a cikin wuta. Ko za a saka muku face da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya zo da mugun aiki, to, an kife fuskõkinsu a cikin wuta. Ko zã a sãka muku fãce da abin da kuka kasance kũnã aikatãwa |