Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 88 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَتَرَى ٱلۡجِبَالَ تَحۡسَبُهَا جَامِدَةٗ وَهِيَ تَمُرُّ مَرَّ ٱلسَّحَابِۚ صُنۡعَ ٱللَّهِ ٱلَّذِيٓ أَتۡقَنَ كُلَّ شَيۡءٍۚ إِنَّهُۥ خَبِيرُۢ بِمَا تَفۡعَلُونَ ﴾
[النَّمل: 88]
﴿وترى الجبال تحسبها جامدة وهي تمر مر السحاب صنع الله الذي أتقن﴾ [النَّمل: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kana ganin duwatsu, kana zaton su sandararru, alhali kuwa su suna shuɗewa shuɗewar girgije, bisa sana'ar Allah wanda Ya kyautata kowane abu. Lalle Shi, Mai labartawa ne game da abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kana ganin duwatsu, kana zaton su sandararru, alhali kuwa su suna shuɗewa shuɗewar girgije, bisa sana'ar Allah wanda Ya kyautata kowane abu. Lalle Shi, Mai labartawa ne game da abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kanã ganin duwãtsu, kanã zaton su sandararru, alhãli kuwa sũ sunã shũɗẽwa shũɗewar girgije, bisa sanã'ar Allah wanda Ya kyautata kõwane abu. Lalle Shi, Mai lãbartãwa ne game da abin da kuke aikatãwa |