Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 27 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿قَالَ إِنِّيٓ أُرِيدُ أَنۡ أُنكِحَكَ إِحۡدَى ٱبۡنَتَيَّ هَٰتَيۡنِ عَلَىٰٓ أَن تَأۡجُرَنِي ثَمَٰنِيَ حِجَجٖۖ فَإِنۡ أَتۡمَمۡتَ عَشۡرٗا فَمِنۡ عِندِكَۖ وَمَآ أُرِيدُ أَنۡ أَشُقَّ عَلَيۡكَۚ سَتَجِدُنِيٓ إِن شَآءَ ٱللَّهُ مِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[القَصَص: 27]
﴿قال إني أريد أن أنكحك إحدى ابنتي هاتين على أن تأجرني ثماني﴾ [القَصَص: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Lalle ne ina nufin in aurar da kai ɗayan 'ya'yana biyu, waɗannan, a kan ka yi mini aikin ijara shekara takwas to, idan ka cika goma, to, daga, gare ka yake. Ba ni so in tsananta maka, za ka same ni, in Allah Ya so, daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne ina nufin in aurar da kai ɗayan 'ya'yana biyu, waɗannan, a kan ka yi mini aikin ijara shekara takwas to, idan ka cika goma, to, daga, gare ka yake. Ba ni so in tsananta maka, za ka same ni, in Allah Ya so, daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne inã nufin in aurar da kai ɗayan 'yã'yãna biyu, waɗannan, a kan ka yi mini aikin ijãra shẽkara takwas to, idan ka cika gõma, to, daga, gare ka yake. Ba ni so in tsanantã maka, zã ka sãme ni, in Allah Ya so, daga sãlihai |