Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 26 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿قَالَتۡ إِحۡدَىٰهُمَا يَٰٓأَبَتِ ٱسۡتَـٔۡجِرۡهُۖ إِنَّ خَيۡرَ مَنِ ٱسۡتَـٔۡجَرۡتَ ٱلۡقَوِيُّ ٱلۡأَمِينُ ﴾
[القَصَص: 26]
﴿قالت إحداهما ياأبت استأجره إن خير من استأجرت القوي الأمين﴾ [القَصَص: 26]
Abubakar Mahmood Jummi ¦ayarsu ta ce, "Ya Baba! Ka ba shi aikin ijara, lalle ne mafi alherin wanda ka bai wa aikin ijara shi ne mai ƙarfi* amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi ¦ayarsu ta ce, "Ya Baba! Ka ba shi aikin ijara, lalle ne mafi alherin wanda ka bai wa aikin ijara shi ne mai ƙarfi amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi ¦ayarsu ta ce, "Yã Bãba! Ka bã shi aikin ijãra, lalle ne mafi alhẽrin wanda ka bai wa aikin ijãra shi ne mai ƙarfi amintacce |