Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 30 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَلَمَّآ أَتَىٰهَا نُودِيَ مِن شَٰطِيِٕ ٱلۡوَادِ ٱلۡأَيۡمَنِ فِي ٱلۡبُقۡعَةِ ٱلۡمُبَٰرَكَةِ مِنَ ٱلشَّجَرَةِ أَن يَٰمُوسَىٰٓ إِنِّيٓ أَنَا ٱللَّهُ رَبُّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[القَصَص: 30]
﴿فلما أتاها نودي من شاطئ الواد الأيمن في البقعة المباركة من الشجرة﴾ [القَصَص: 30]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da ya je wurinta (Wutar) aka kira shi, daga gefen rafin na dama, a cikin wurin nan mai albarka, daga itaciyar (cewa) "Ya Musa! Lalle Ni ne Allah Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da ya je wurinta (Wutar) aka kira shi, daga gefen rafin na dama, a cikin wurin nan mai albarka, daga itaciyar (cewa) "Ya Musa! Lalle Ni ne Allah Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da ya jẽ wurinta (Wutar) aka kirã shi, daga gẽfen rãfin na dãma, a cikin wurin nan mai albarka, daga itãciyar (cẽwa) "Ya Mũsã! Lalle Nĩ ne Allah Ubangijin halittu |