Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 29 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿۞ فَلَمَّا قَضَىٰ مُوسَى ٱلۡأَجَلَ وَسَارَ بِأَهۡلِهِۦٓ ءَانَسَ مِن جَانِبِ ٱلطُّورِ نَارٗاۖ قَالَ لِأَهۡلِهِ ٱمۡكُثُوٓاْ إِنِّيٓ ءَانَسۡتُ نَارٗا لَّعَلِّيٓ ءَاتِيكُم مِّنۡهَا بِخَبَرٍ أَوۡ جَذۡوَةٖ مِّنَ ٱلنَّارِ لَعَلَّكُمۡ تَصۡطَلُونَ ﴾
[القَصَص: 29]
﴿فلما قضى موسى الأجل وسار بأهله آنس من جانب الطور نارا قال﴾ [القَصَص: 29]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da Musa ya ƙare adadin kuma yana tafiya da iyalinsa, sai ya tsinkayi wata Wuta daga gefen dutse (¦ur). Ya cewa iyalinsa, "Ku dakata, lalle ne ni, na tsinkayi wata wuta, tsammanina ni, mai zo muku ne daga gare ta da wani labari, ko kuwa da guntun makamashi daga Wutar don ko ku ji ɗimi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da Musa ya ƙare adadin kuma yana tafiya da iyalinsa, sai ya tsinkayi wata Wuta daga gefen dutse (¦ur). Ya cewa iyalinsa, "Ku dakata, lalle ne ni, na tsinkayi wata wuta, tsammanina ni, mai zo muku ne daga gare ta da wani labari, ko kuwa da guntun makamashi daga Wutar don ko ku ji ɗimi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da Mũsã ya ƙãre adadin kuma yanã tafiya da iyãlinsa, sai ya tsinkãyi wata Wutã daga gẽfen dũtse (¦ũr). Ya cewa iyãlinsa, "Ku dãkata, lalle ne nĩ, na tsinkãyi wata wutã, tsammãnĩna ni, mai zo muku ne daga gare ta da wani lãbãrĩ, kõ kuwa da guntun makãmashi daga Wutar don kõ ku ji ɗimi |