Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 40 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَأَخَذۡنَٰهُ وَجُنُودَهُۥ فَنَبَذۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡيَمِّۖ فَٱنظُرۡ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[القَصَص: 40]
﴿فأخذناه وجنوده فنبذناهم في اليم فانظر كيف كان عاقبة الظالمين﴾ [القَصَص: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka kama shi, shi da rundunoninsa sai Muka jefa su a cikin kogi. Sai ka dubi yaddaaƙibar azzalumai ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka kama shi, shi da rundunoninsa sai Muka jefa su a cikin kogi. Sai ka dubi yaddaaƙibar azzalumai ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka kãma shi, shĩ da rundunõninsa sai Muka jẽfa su a cikin kõgi. Sai ka dũbi yaddaãƙibar azzãlumai ta kasance |