Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 39 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَٱسۡتَكۡبَرَ هُوَ وَجُنُودُهُۥ فِي ٱلۡأَرۡضِ بِغَيۡرِ ٱلۡحَقِّ وَظَنُّوٓاْ أَنَّهُمۡ إِلَيۡنَا لَا يُرۡجَعُونَ ﴾
[القَصَص: 39]
﴿واستكبر هو وجنوده في الأرض بغير الحق وظنوا أنهم إلينا لا يرجعون﴾ [القَصَص: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya kangare, shi da rundunoninsa a cikin ƙasa, ba da haƙƙi ba kuma suka zaci cewa su, ba za a mayar da su zuwa gare Mu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya kangare, shi da rundunoninsa a cikin ƙasa, ba da haƙƙi ba kuma suka zaci cewa su, ba za a mayar da su zuwa gare Mu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya kangare, shi da rundunõninsa a cikin ƙasa, bã da haƙƙi ba kuma suka zaci cẽwa sũ, bã zã a mayar da su zuwa gare Mu ba |