Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 41 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَجَعَلۡنَٰهُمۡ أَئِمَّةٗ يَدۡعُونَ إِلَى ٱلنَّارِۖ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ لَا يُنصَرُونَ ﴾
[القَصَص: 41]
﴿وجعلناهم أئمة يدعون إلى النار ويوم القيامة لا ينصرون﴾ [القَصَص: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka sanya su shugabanni, suna kira zuwa ga wuta, kuma a Ranar ¡iyama ba za a taimake su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya su shugabanni, suna kira zuwa ga wuta, kuma a Ranar ¡iyama ba za a taimake su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya su shũgabanni, sunã kira zuwa ga wuta, kuma a Rãnar ¡iyãma bã zã a taimake su ba |