×

Kuma ba ka kasance ba ga gẽfen rãfi na yamma a lõkacin 28:44 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Qasas ⮕ (28:44) ayat 44 in Hausa

28:44 Surah Al-Qasas ayat 44 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 44 - القَصَص - Page - Juz 20

﴿وَمَا كُنتَ بِجَانِبِ ٱلۡغَرۡبِيِّ إِذۡ قَضَيۡنَآ إِلَىٰ مُوسَى ٱلۡأَمۡرَ وَمَا كُنتَ مِنَ ٱلشَّٰهِدِينَ ﴾
[القَصَص: 44]

Kuma ba ka kasance ba ga gẽfen rãfi na yamma a lõkacin da Muka hukunta al'amaru zuwa ga Mũsã, kuma ba ka kasance daga halartattu ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما كنت بجانب الغربي إذ قضينا إلى موسى الأمر وما كنت من, باللغة الهوسا

﴿وما كنت بجانب الغربي إذ قضينا إلى موسى الأمر وما كنت من﴾ [القَصَص: 44]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ba ka kasance ba ga gefen rafi na yamma a lokacin da Muka hukunta al'amaru zuwa ga Musa, kuma ba ka kasance daga halartattu ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba ka kasance ba ga gefen rafi na yamma a lokacin da Muka hukunta al'amaru zuwa ga Musa, kuma ba ka kasance daga halartattu ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba ka kasance ba ga gẽfen rãfi na yamma a lõkacin da Muka hukunta al'amaru zuwa ga Mũsã, kuma ba ka kasance daga halartattu ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek