Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 45 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَٰكِنَّآ أَنشَأۡنَا قُرُونٗا فَتَطَاوَلَ عَلَيۡهِمُ ٱلۡعُمُرُۚ وَمَا كُنتَ ثَاوِيٗا فِيٓ أَهۡلِ مَدۡيَنَ تَتۡلُواْ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِنَا وَلَٰكِنَّا كُنَّا مُرۡسِلِينَ ﴾
[القَصَص: 45]
﴿ولكنا أنشأنا قرونا فتطاول عليهم العمر وما كنت ثاويا في أهل مدين﴾ [القَصَص: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma amma Mu, Mun ƙaga halittawar wasu ƙarnoni har lokatan rayuwa suka yi tsawo a kansu. Kuma ba ka kasance mazauni ba a cikin mutanen Madyana, kana karanta musu ayoyinMu, amma Mu Mun kasance masu aikawa (da kai game* da waɗancan labarai) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma Mu, Mun ƙaga halittawar wasu ƙarnoni har lokatan rayuwa suka yi tsawo a kansu. Kuma ba ka kasance mazauni ba a cikin mutanen Madyana, kana karanta musu ayoyinMu, amma Mu Mun kasance masu aikawa (da kai game da waɗancan labarai) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma Mũ, Mun ƙãga halittawar wasu ƙarnõni har lõkatan rãyuwa suka yi tsawo a kansu. Kuma ba ka kasance mazauni ba a cikin mutãnen Madyana, kanã karanta musu ãyõyinMu, amma Mũ Mun kasãnce mãsu aikãwa (da kai game da waɗancan lãbarai) |